资讯

Rarara wanda ya karɓi kuɗin wasu ƴan Najeriya don rera wa Buhari waƙa, kuma har yanzu bai saki waƙar ba, ya ce idan da za a bi ra'ayinsa da ƴan Najeriya sun bari gwaninsa ya zarce.