A cewar bayanai ƴanta’addan sun yi wa jami’an kwantauna-ɓauna ne da ya kai ga sun kashe adadin na mutane 10 a harin irinsa na farko cikin watan Ramadana. Wakilinmu Farouk Muhammad ...
Ƙungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta sanar da aniyarta ta gina sabon katafaren filin wasa - wanda zai iya ɗaukar masu kallo kusan 100,000 - Mafi girma a Birtaniya. Za a gina filin wasan ...
Shugaban riƙo na Syria ya yi kiran a samu haɗin kai a lokacin da ake ci gaba da rikici da kashe-kashen ramuwa a yankunan da ke goyon bayan hamɓararren shugaban ƙasar Bashar al-Assad a ranar ...